Yadda Za A Magance Matsalolin Matasan Arewa
Manage episode 328841790 series 3311741
A makon da ya gabata mun binciko matsalolin matasan Arewa da kuma dalilan da aka bar su a baya.
A shirinmu na wannan karon mun tattauna da wadansu matasan yankin, wadanda da suka san matsalolinsu da kuma maganin matsalolin.
Matasan sun bayyana ainihin abin da ke hana su ci gaba, sun kuma bayar da shawarwari kan hanyoyin da za a shawo kan matsalolin nasu.
152 episod