Me Ya Sa Waɗanda Suka Kammala Jami'a Ke Komawa Sana'ar Girke-Girke
Manage episode 378749704 series 3311741
A yadda wasu masu sana’o'in suka ginu, ko da za a ajiye musu aikin albashi sun gwammace si cigaba da sana’o’in su.
A shirin daga Laraba na yau mun duba yadda matasan da suka kammala jami'a ke komawa sana'ar girike-girke da kayan maƙulashi.
To me ya sa matasan suka fara yiwa kansu ƙiyamul-laili, ko cigaba hakan ke haifarwa. Ku biyo mu cikin shirin.
173 episod