Gaskiyar Abin Da Ke Kawo Cutar Basir
Manage episode 379457827 series 3311741
Cutar basir daya ce daga cikin cututtukan da jama'a ke sha wa magani ba tare da sun nemi sahhalewar likita ba.
Shin da gaske zaki da maiko na haddasa cutar basir?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe bayani dangane da abin da ke haddasa cutar basir, da kuma hanyoyin kauce masa a likita ce.
173 episod