Dalilin Da Aka Kasa Magance Rikicin Manoma da Makiyaya
Manage episode 380807495 series 3311741
Gwamnati ta sha bullo da tsare-tsare da nufin magance tashe-tashen hankulan tsakanin makiyaya da manoma a sassan kasar nan.
Sai dai lamarin ya ki ci, ya ki cinyewa, inda wasu ke ɗora laifin hakan a kan yadda bangarorin suka kasa gane cewa kowannensu na bukatar dan uwansa.
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba abin da ya sa rikicin makiyaya da manona a Najeriya ya ƙi ci, ya ƙi cinyewa.
173 episod