Abin Da Ke Sa Maza Shan Maganin Karin Kuzarin Auratayya
Manage episode 380165250 series 3311741
Shan maganin karfin maza ya zama ruwan dare a wannan zamani, ta yadda masu sayar da shi ke yi a bainar jama'a, ba tare jin ko dar ba, sakamakon yadda suke cinikinsa.
Shin mene ne dalilin da maza ke shan maganin karfin maza?
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya ji ta bakin maza da ke shan Wadan nan magunguna, ya tuntubi mata da aka ce ana sha saboda su, ya kuma ji ta bakin likitoci.
172 episod