Perancis awam
[search 0]

Download the App!

show episodes
 
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
 
Loading …
show series
 
Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson za ji karin bayani kan ko akwai kasashen da ba sa cikin Majalisar Dinkin Duniya, da dalilansu da kuma abin da hakan ya tsinana musu. Sai kuma hanyoyin da ake bi wajen zaben gwarzon dan kwallon kafa na duniya mai lashe kyautar Balon d’Or.…
 
A cikin shirin 'Tambata Da Amsa' michael kuduson ya kawo amsar tambayar da ke neman sanin irin kalubalen da Tarayyar Afirka AU ke fuskanta wajen warware rikice rikicen da suka addabi wasu kasashen nahiyar, da kuma ci gaban hira da mutumin da ya yi ikirarin yab taba zama da halittun aliens.Oleh RFI Hausa
 
Kalau pergi berkhemah antara petua yang kita selalu dengar adalah jangan cakap sebarangan dan kalau nampak benda pelik-pelik jangan tegur. Kalau ternampak lembaga terbang macam-mana pulak? Sebarang soalan ke nak sponsor ke nak hantar prodak suruh review ke boleh email popharian@gmail.com
 
Cikin shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson, za ji karin bayani kan ko wata hukumar tsaron wata kasa na da damar ta bukaci a mika mata wani mai laifi daga wata kasar da take zargi, kamar yadda FBI ta nemi a mika mata shahararren dan sandan nan na Najeriya Abba Kyari.Oleh RFI Hausa
 
Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin 'Tambaya da Amsa' zai yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, cikinsu har da tarihin Sarkin Maradi na jamhuriyar Nijar Sultan Ali Zaki da Allah ya yi wa rasuwa cikin watan Yuni da kuma karin bayani kan manyan karafu ko duwatsu dake rikitowa daga sararin subuhana.…
 
Kamar ko wane mako, muna kawo muku wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, da kuma amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau, akwai wadda ke bukatar bayani kan inda kafafen sadarwar zamani kamar Twitter da Facebook da sauransu ke samun kudaden shiga, da ma irin asarar da Ka…
 
Shirin Tambaya da Amsa kamar yadda ya saba a duk mako yana tuntubar kwararru ne kan tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin tambayoyin da za a ji karin bayani kansu akwai neman sanin ko Falasdinu ba ta ba ta da rundunar sojin kanta ne da kuma neman gajeren tarihin rikicin Yahudawa da Falasdinawa.…
 
Shirin 'Tambaya Da Amsa' kamar kowane mako, tare da Michel Kuduson yana zakulo wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana ne, ya karanto su, kana ya samar da amsoshinsu ta wajen gudummawar kwararru. A wannan mako, shirin ya taho da tambayoyi da amsoshi, daga cikinsu akwai wacce karin bayani kan Cookis na Intanet da kuma ci gaban hira…
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas
Google login Twitter login Classic login