Download the App!

show episodes
 
Loading …
show series
 
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya yi karin bayani kan tarihin kafuwar kasar Isra'ila da kuma yadda ka yi tayi karfi wajen sarrafa manyan gwamnatocin kasashen duniya. Shirin ya kuma cika alkawarin karin bayani kan tsarin sake fasalin gudanar gwamnati a Najeriya da wasu masu ruwa datsaki ke cigaba da yin kiraye-kirayen aiwatarwa.…
 
A cikin shiri Tambaya da amsa daga nan sashen hausa na rediyon faransa rfi,masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da hanyoyin da hukumomi ke bi wajen karbar kudadden haraji,banda haka,mai ya dace yan kasa su yi don lalle ganin sun biya haraji a hukumance.Michael Kuduson ya duba wannan tambaya ,ga kuma amsar ta da wasu can daban a cikin s…
 
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da neman karin sani kan matakan da shugaban kasa ko babban hafsan soji ke takawa kafin samun mukamin Marshall, sai kuma amfanin Laka ga jikin dan adam.Oleh RFI
 
Gwamnatin Najeriya tace yin amfani da kyallen dake rufe baki da hanci a cikin kasar ya zama dole ga dukkan Yan kasa domin kare kai daga annobar coronavirus.Jama'a sun nemi su ji ko amfani da wannan kyalle na da amfani.A cikin shirin Tambaya da amsa,Michael Kuduson ya ji ta bakin masana,sai ku biyo mu.…
 
Shirin Tambaya da Amsa na amsa tambayoyi daga masu sauraranmu kan batutuwa da suka shige musu duhu, suke kuma neman karin haske a kai daga nan sashen hausa na Rediyo Faransa Rfi.Za mu soma shirin da wannan tambaya menene ainihin aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, wato Chief of Staff? Shin wannan mukamin yana cikin kundin tsarin mulki, w…
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas
Google login Twitter login Classic login