Mali awam
[search 0]
lebih
Download the App!
show episodes
 
Artwork
 
Muslim | Sejarah islam | Dakwah Media share kajian Islam Sampaikanlah dariku walau hanya satu ayat” (HR. Bukhari) Podcast muslim cuma me repost kajian dari guru, Ulama, Ustadz. Tidak ada niatan untuk mengkomersilkan untuk pribadi.
  continue reading
 
Loading …
show series
 
‘Tambaya Da Amsa’ shiri ne da ke kawo amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Bayan janye tallafin lantarki a Najeriya, hukumar samar da wutar ta yi bayani game da rukunnai dabam dabam na masu amfani da wuta da abin da za su biya a matsayin kudin wuta. A yi mun ƙarin bayani a kan wadannan rukunnai. Menene ya sa dole s…
  continue reading
 
Shirin yana zuwa muku ne da amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa mukua wannan tasha kuma a daidai wannan lokaci. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, za mu ji karin bayani a kan ‘yan sandan kasa da kasa na Interpol. Abokinku, Michael Kuduson ne ke muku lale marhabun.…
  continue reading
 
Kamar yadda muka saba, shirin yana zuwa muku ne da amsoshin tambayoyin da masu sauronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha kuma a daidai wannan lokaci. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayanni a game da mayar da kasa saniyar ware, da kuma tasirin haka a kan kasar da aka maida saniyar ware.…
  continue reading
 
Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ yana kawo muku amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana ne, kuma duk mako yake zuwa muku a daidai wanna lokaci, kuma a wannan tasha. Ko me ya sa gwamnonin jihohi a Najeriya ba su da iko a kan jami’an tsaro? Wannan tambayar na daya daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau. Sai ku kasance tare da abokinku, Micha…
  continue reading
 
Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ yana zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wsu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako ya ke zuwa muku a daidai wannan lokaci.Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman karin bayani a kan Somaliland da ko kasa ce mai ‘yanci. Sai a biyo…
  continue reading
 
Kamar yadda aka saba, shirin yana kawo muku amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana ne, kuma duk mako yake zuwa muu a daidai wannan lokaci. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa, akwai wadda ke neman bayani a kan ramukan nan da ke sarari, wadanda ake kira ‘black holes.Oleh RFI Hausa
  continue reading
 
Shirin ‘Tambaya Da Amsa ‘ yana zuwa muku ne kowane mako a wannan tasha, inda ya ke kawo amsoshin tambayoyin da suka samu shiga daga masu sauraronmu. Daga cikin tambayoyi da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayani a kan dalilin da ya sa kasashe masu tasowa ba iya dogaro da kan su wajen yaki da matsalar tsaro,, musamman ma ta’addanci da saurans…
  continue reading
 
Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako kaamar kowane mako, ya kawo muku tambayoyi ne da masu sauronmu suka aiko mana, inda ya samar da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da muka amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin yadda aka yi wasu kebabbun kasashe suka samu "kujerar naki' a Kwamitin Tsaro nna Majalisar Dinkin Duniya.…
  continue reading
 
Me ake nufi da karbar rance na biliyoyin daloli don tallafa wa naira kamar yadda gwamnatin Najeriya ta yanzu ta yi. Mataki ne mai fa’ida? Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ ne ke zuwa ma mai sauraro daga sashen Hausa na Radio France Internationale RFI. Ana iya aiko da tambayar da ake da ita ta adireshinmu na imel a rfihausatambayoyi@gmail.com .…
  continue reading
 
‘Tambaya Da Amsa’, daga sashen Hausa na Radio France Internationale, RFI, tare da abokin nan naku, Michael Kuduson. Shiri ne da ke kawo muku amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, duk mako yake zuwa daga wannan tasha, kuma a lokaci irin wannan. Daga cikin tambayoyn da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman bayani a k…
  continue reading
 
Shirin yana zuwa muku ne da wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma duk mako yake zuwa muku a wannan tasha, kuma a daidai wannan lokaci. A cikin Shirin wannan makon, zai amsar tambayar da ke neman Karin bayani a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya da kuma gazawarsa da ma majalisar wajen kawar da yake yake a duniya,…
  continue reading
 
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micael Kuduson, mayar da hankali kan neman karin bayani dangane da musabbabin sake barkewar rikici tsakanin kungiyar Hamas ta yankin Falasdinu da Isra’ila. Akwai kuma wasu karin tambayoyin da shirin ya yi wa masu sauraro karin bayani akai.Oleh RFI Hausa
  continue reading
 
kamar yadda aka saba a ko wane mako shirin Tambaya da Amsa tare da Michael KJuduson, na mayar da hankali wajen amsa muhimman tambayoyin da kuka buka ci fita daga jahilcinsu. ina a wannan mako, shirin ya tabo batutuwa da dama, da suka hada da son sanin irin cutar dake kone fatar bakaken fata ta na zama farar sal.…
  continue reading
 
Shirin Tambaya da Amsa tare da Michael Kuduson a wannan mako ya amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko, kuma a wannan makon za ku ji ci gaban amsa kan dalilan da ke haddasa girgizar kasa dama dangantaka tsakanin wannan matsala da aman wutar dutse da kasashe da dama ke fama da su. Haka zalika akwai amsa game da tarihin Marigayi Malam Amadou mai w…
  continue reading
 
Kamar yadda muka saba a duk mako, shirin yana zuwa muku ne da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana kan duk wani abin da ya shige musu duhu. Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman fashin baki a kan yadda juye-juyen mulki suka yi wa yankunan Yammaci da Gabashin Afrika dabaibayi a baya bayan na…
  continue reading
 
Shiri ne da ke zuwa muku duk mako, kuma a cikinsa muke kawo muku tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, tare da amsoshinsu daidai gwargwadon iko. A cikin shirin wannan mako, za mu ji amsar tambayar da ke neman sanin ko kasa na iya zabar kin shiga kotun duniya, ko kuma watsi da sammacinta.…
  continue reading
 
Sejarah kelahiran mulai dari Silsilah Quraisy sampai lahirnya Rasulullah Ust. Haikal Hasan Jazakallahu khairan kepada Ust. Haikal Hasan Pembicara: Ust. Haikal Hasan Music SELAWAT INSTRUMENTAL by boyrazli --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/podcast-muslim/message
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas