show episodes
 
Shiri ne da ke tattaunawa mai zurfi a kan batutuwan da suka shafi al'umma kai-tsaye, da nazari a kan tasirin da za su iya yi, da nemo hanyar magance ko kauce wa illolin da za su iya hifarwa bayan jin ta-bakin wadanda abin ya shafa.
  continue reading
 
Artwork

1
Najeriya a Yau

Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Unsubscribe
Unsubscribe
Mingguan+
 
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
  continue reading
 
Artwork

1
Subliminal

Fikri Arigi

Unsubscribe
Unsubscribe
Bulanan
 
Podcast berisi interview dengan narasumber-narasumber yang bercerita soal perspektif kehidupan mereka. Perspektif yang disorot, mulai dari profesi, pribadi, sampai nilai-nilai tertentu.
  continue reading
 
Artwork
 
Halo kengkawans. Di Podcast ini, Anan dan Hasby bakal cerita seputar pengalaman liputan peristiwa yang lagi in. Kita berdua si buruh media ini, bakal bacotin sejumlah fenomena berdasarkan pengalaman liputan kita. Pastinya, buat kasih input positif dengan cara yang seger meski kadang unfaedah. Hehe Jangan lupa falaw ig @anansurya dan @hsbyallh yaa.. Dengerinnya jangan serius serius lhoo.. Wkwk
  continue reading
 
Podcast sok serius tentang opini Azriel dan Grego mengenai suatu permasalahan atau objek yang menjadi concern dalam kehidupan sehari-hari. (kritik&saran:brainwashedpodcast@gmail.com) Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/BRAINWASHED/support
  continue reading
 
Artwork
 
Bukan lagi soal eksistensi atau popularitas, tapi di sini kita siap menemani kalean, mengubah obrolan berat jadi ringan jika ditimbang dengan satuan kilogram. Berlandaskan asas santai, chill, tapi GAYENG. Menyatulah bersama kami di Podcast Bango! Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/bangngobrol/support
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Ba shakka dokokin kasa iri guda ne a duk inda ake a Najeriya. Sai dai ana yawan samun kotuna da yin mabambantan matsaya kan shari’a iri guda a lokuta daban-daban. Ko me ya jawo haka? Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa kotuna ke yanke hukunci daba-daban kan shari’a iri guda.
  continue reading
 
Ana ta murnar dalar Amurka na karyewa watakila a samu saukin kayan masarufi. Sai dai a ganin wasu yadda ‘yan kasuwa suke azamar tsawwala kudi idan ta tashi ba su yi hakan ba a yayin da take saukowa. Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilin da ya zama wajibi ‘yan Kasuwa su sauke farashin kayayyaki.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
Bayan komawa tsarin rukuni daban-daban na bayar da wutar lantarki Idan kamfanoni na neman afuwa to yawancin ga ‘yan rukunin farko ne. Wasu na ji a ransu kamar su ba kwastomomi bane ga kamfanonin domin kulawar da ake ba su ta nuna ba a tare da su. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da ya sa hankalin kamfanonin wutar lantarki ya karkata w…
  continue reading
 
An shiga saƙe-saƙe game da mutanen da suka yi ikirarin dakatar da Ganduje daga jam’iyar APC tun daga matakin mazaba. Sai dai uwar jam’iyar ta yi watsi da hakan, inda kuma daga bisani suka zargi jami’iyar adawa. To amma ko da ace za a dauki irin wannan matakin, wa ke da hurumin dakatar da shugaban jamiyar APC na kasa a dokance? Shirin Najeriya a Yau…
  continue reading
 
Yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa ya sa komai ya sauya amma banda albashin ma’aikata. Akwai mahimman abubuwan da masu daukar albashi ba su iya yi saboda ma’aikatu da hukumomi sun kasa matsawa da albashinsu gaba. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan abin da ya kamata mutum ya fara dubawa ta fannin albashi kafin karbar aiki.…
  continue reading
 
Wane lokaci ya fi dacewa mutum ya fara azumin sitta-shawwal? Ana yawan shiga rudani kan hakan, da kuma tunanin cewa mace wadda ake binta bashin azumin Ramadan ko ya kamata ta dauki azumin kafin biyan bashi? Shirin Najeriya a Yau na dauke da karin bayani da wasu batutuwan da ya kamata ku sani game da azumin na kwanaki shidan bayan karamar Sallah.…
  continue reading
 
Matsin rayuwa yana daga cikin abin da ya hana mutane da dama yin shagali da wannan karamar Sallah. Wasu ma basu iya yin cefanen Sallah na abincin da za a ci ballantana sabbin dinkuna. Shirin Najeriya a Yau ya zagay wasu jihohu domin yadda mutane suka yi Sallah cikin matsin rayuwa.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
Teloli iyayen haɗa gwarama! An saba kai ruwa rana a kowace Sallah idan teloli suka sha ta fi karfinsu. Sai dai ba saban ba, wani telan da muka zanta da shi ya ce ya kammala dinkunan da ya karba kakaf yayin da wani ya tsere ya bar masu kaya da wayyo! Shin wadanne dabaru ya kamata tela ya yi amfani da su wajen ganin ya sallami kowa? Shirin Najeriya a…
  continue reading
 
Tun bayan da aka kara kudin wutar lantarki mutane ke ta korafi game da yadda aka rarraba tsarin. Amma har yanzu wasu na cewa ba su fahimci yadda tsarin yake tafiya ba da kuma yadda lamarin ke neman shafar rayuwarsu matuƙa. Shirin Najeriya a Yau ya tattaun kan abubuwan da ya kamata ku sani game da sabon tsarin rabon lantarkin.…
  continue reading
 
Akwai abubuwa na musamman da aka fi son a roƙa a irin wannan dare. Yawanci an fi maida hankali a ranakun wutiri daga 25 zuwa 29, duk da yake malamai na ba da shawarar a yi ibada sosai a dukkanin ranakun goman karshe. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da malamai gameda alamomin gane daren lailatul-ƙadri da abin da aka fi son bawa ya roƙa a ciki.…
  continue reading
 
A watan Ramadan sabbin ma'aurata na alfahari da azuminsu na farko a gidan aure. Shin mene ne abin da yake kayatar da gidan aure musamman a wannan lokaci na Ramadan? Ya ya kamata ma'aurata su kasance? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tattauna yadda ma'aurata ke samun tabarruki da falala a yanayinsu na farko.…
  continue reading
 
Yanayin tsaro na jefa fargaba a zukatan wasu Musulmi da ke zuwa sallar dare ta Tahajjud. Wasu ɓata gari kan yi amfani da wannan damar da mutane ke fita tsakar dare domin aikata musu abin da bai dace ba. Shirin Najeriya a Yau ya duba wasu matakai na tsaro da za ku dauka domin kare kanku daga fadawa matsala.…
  continue reading
 
Shin a ganinku me ya sa matasa 'yan soshiyal midiya suka dukufa a harkar nan ta kirifto musamman 'mining' ? A yanzu haka da dama ne cikin matasan ke jiran ta fashe domin su kudance, sai dai akwai masu yi wa irin wadannan matasa kallon masu raunin zuciya. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da masu harkar mining da kuma masana kirifto kan abin da ya k…
  continue reading
 
Yawan amfani da Soshiyal Midiya na haifar da gane-ganen abubuwan da ba su kamata ba. A lokacin Ramadaan yana da kyau mutum ya yi kokarin kaucewa duk wani abin da zai raunana mishi azumi. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan abin da zai faru da ku idan kuka yawaita amfani a da soshiyal midiya a lokacin Ramadan.…
  continue reading
 
Mutum sama da 300 aka saki ga gwamnatin jihar Borno a satin nan bayan wanke su daga zargin kungiyar Boko Haram. An dade ana tsare da su tsawon shekaru amma sai yanzu aka gano ba su da hannu. To amma me dokar kasa tace game da irin wannan tuhuma bayan an gano gaskiya? Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan halin da aka jefa su da kuma yadda doka za …
  continue reading
 
I’itikafi sunna ce mai karfi a wannan lokaci, kuma jama’a masu sukunin shiga na kwashe kwanaki kusan goma a masallaci wajen ibada. To amma me ya kamata ku sani gameda shiga itikafi kuma wadanne abubuwa ake son mutum ya kiyaye a lokacin? Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba matakan yin i'itikafi da abubuwan da ya kamata ku sani gameda hakan.…
  continue reading
 
Za a iya cewa aikin Hajji a Najeriya sai ga mai rabo, domin tun bayan bullar labarin hukumar alhazan Najeriya NAHCON na cewa an yi ɗori kan kudin da aka ware a baya ake ta ƙorafi. Tuni wasu maniyyatan suka ce sun cire rai a yanzu, amma kuma hukumar ta ce akwai dalilan da babu yadda ta iya da su ne. Shirin Najeriya a Yau ya duba matakin, da wasu suk…
  continue reading
 
An shafe tsawon wunin jiya Lahadi ana zaman jira da dakon isowar daliban Kuriga da gwamnatin jihar Kaduna tace ta ceto. Saidai daga bisani, ba tare da wani cikakken bayani ba an umarci iyayen yaran su sake dawowa a yau Litinin domin amsar ‘ya’yan nasu. Shirin Najeriya a Yau ya duba abin da ya sa gwamnatin ta dauki wannan mataki ba tare da wani cika…
  continue reading
 
Fannin shari'a musamman alkalai a matakin tarayya sun samu kari kan albashinsu na baya. Ana ganin hakan zai samar da sauyi ga fannin shari'a da kuma dakile cin hanci ta wasu fannin, ko da yake wasu na ganin ba abin da ake bukata a fannin a yanzu ba kenan. Shirin Najeriya a Yau ya duba sauyin da karin albashin zai iya haifarwa a kasar.…
  continue reading
 
'Yan kasa sun jima suna kalubalantar gwamnatin tarayya ta ayyana sunayen masu daukar nauyin ta’addanci. Watakila gwamnatin ta duba wannan batu domin kamar yadda wasu suka ji a labari, ta bayyana sunan Tukur Mamu na jihar Kaduna da wasu mutane 14 waɗanda ɓaro-ɓaro ba za a iya cewa ta ambaci suna ba. Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan doka kan ayy…
  continue reading
 
A yayin da ake shiga goman tsakiya na watan Ramadan, malamai na kira ga al’umma da su dage wajen ibadu domin samun dacewa. A al’adance a wannan goma ta tsakiya akwai wasu al’adu musamman na tashe da kuma kirarin goma ta wuya bayan ta marmari. Shirin Daga Laraba ya yi tsokaci ne a kan wasu abubuwa da da ake yi a goman tsakiyar Ramadan a addinance da…
  continue reading
 
Da alama mutane sun fara kauda kai daga kula da wasu turarukan kamshin jiki. Tsadar rayuwa ta sa mutane yanzu na cewa dole su nemi wasu dabarun, lura da yadda farashin irin wadannan kayayyaki na kula da tsaftar jiki ke kara tsada. Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda mutane suka daina amfani da wasu kayan tsaftar jiki.…
  continue reading
 
A makon da ya gabata da dama daga cikin yan kasa sun fuskanci tangardar sadarwa musaman na intanet. A cewar wasu ‘yan Najeriya ya taba kasuwancinsu da dama da harkokin yau da kullum ga shi basu samu mafita ba, duk da hukumomi sun ce hakan ya faru ne sanadiyyar lalacewar wasu bututun karkashin ruwa ne. Shirin Najeriya a Yau ya lalubo muku hanyoyin d…
  continue reading
 
Ƙoda na daga cikin sassan jikin dan adam da ke da mahimmanci wajen rayuwa mai lafiya da kwanciyar hankali. A haka kuma, wasu ke siyar da kodar tasu guda daya duk da yike masana kiwon lafiya na cewa ganganci ne yin hakan. A shirin Najeriya a Yau mun duba yadda za ku gane alamomin cutar koda da hanyoyin magance ta.…
  continue reading
 
Masu sharhi na ci gaba da tsokaci kan kalaman tsohon shugaba Buhari na jinjinawa gwamnatin Tinubu. Wasu na ganin akwai fannoni da dama da gwamnati ta samu tangarda, irinsu tsaro, tattalin arziki da sauransu. Shirin Najeriya a Yau ya yi fashin baki kan kalaman tsohon shugaban kasan.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
Yanayin tsadar rayuwa da ake ciki ya sa dole a yi tattalin kudin da ake kashewa. An saba da Ramadana ana yawan yin girke-girke da kayan buda baki iri-iri, amma kuma wannan azumin ya zo cikin yanayi na tsadar kayan masarufi. Shirin Najeriya a Yau ya duba hanyoyin da za ku yi girke-girken da yawa yadda aka saba cikin sauki ba tare da kashe makudan ku…
  continue reading
 
A wannan zamanin ba kowa ke da juriyar karanta littafai ba ko da kuwa ta waya ne, amma na alakanta hakan da shigowar fasahohin zamani da kimiyya. Masana na cewa yawaita karance-karance na taimakawa basirar dan adam musamman littafai na zahiri. Shirin Najeriya a Yau ya duba alfanun karanta littafai da wallafe-wallafe da ake yi wajen habaka kwazo da …
  continue reading
 
Irin wannan rana ta 8 ga watan Maris Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar mata ta duniya domin duba rawar da suke takawa a fannoni daban-daban. Wasu na ganin mata da dama da ke yiwa junan su hassada ya sa ba a samun ci gaban da ya kamata. yayinda ake ganin ya kamata a rika tallafawa ci gaban mata da kuma habaka tunaninsu. Majalisar Dink…
  continue reading
 
Sana’o’i na samun cikas da koma baya a wasu sassan Najeriya sakamakon rashin wutar lantarki. A yan kwanakin nan ana yawan kokawa da yadda wutar lantarki ke ƙara tabarbarewa. Masu sharhi na ganin da ace za a samu ingattaciyar wutar lantarki a Najeriya, to da cigaban da za a samu ya wice misali. Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda rashin lantarki ke …
  continue reading
 
Mutane da dama sun shaida cewa takardar Nairar Najeriya na saurin lalacewa. Wasu na ganin masu liki a wajen bukukuwa da yadda ake kasuwancin sabbin kudi na taka rawa. Toh amma me ya kamata a yi, me kuma doka tace kan kudin da suka tsufa suka lalace. Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba halin da mutum zai iya jefa kansa idan har aka same shi da…
  continue reading
 
Tun bayan da CBN ta ba da umarnin a hada lambar NIN da BVN da asusun bankuna mutane ke ta turuwa domin ganin ba a kulle asusunsu ba. Masana na ganin wannan mataki zai yi tasiri sosai wajen matakan tsaro a Fannin hada-hadar kudade. Shirin Najeriya a Yau ya duba tasirin matakin da CBN ta yi umarni da yadda mutane ke shan wahalar gameda hakan.…
  continue reading
 
Bayar da agajin jini, ko kyautar jini, daya ne daga cikin ayyukan da ake kwadaitar da yi. Ko mene ne dalilin da ya sa ake son mutane su rika bada agajin jini? Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu abin cewa dangane da alfanun da ke tattare da bada agajin jini.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
A lokacin da matashi ke cikin kuruciya a tsakankanin shekara 30, ana sa ran ya cimma wasu burika a rayuwarsa. Toh amma a wannan yanayi da ake ciki, ta yaya matashi zai iya jin dadin rayuwarsa ta tafi kan tari kafin ya haura 30? Shirin Najeriya a Yau na tafe da shawarwarin mafita ga wadanda su ka wuce shekaru 30 amma babu kwakkarar madafa.…
  continue reading
 
Yan kasa na kokawa kan yadda farashin komai ke hauhawa yayinda samun al’umma bai cika karuwa ba. Ya riga ya zama al’ada da zarar farashin wani abu a Najeriya ya hau sama, ba lallai ya sauko kasa ba. Shirin Najeriya a yau ya maida hankali kan sauyawar farashi abubuwa a Najeriya da yadda za a dauki matakin dakatar da hakan.…
  continue reading
 
Tsadar rayuwa ta sa ruwan leda wato 'fiyowata' ya fara zama abin tattaunawa gameda yadda yake tsada. Wasu na ganin shine ruwan da ake samu mai dama-dama wajen tsafta idan mutum na so ya sha ruwa, sai dai yadda yake kara tsada a sassa daban-daban na Najeriya ya sa ana komawa shan ruwa mara tsafta a wasu wuraren. Sai dai masu sarrafa ruwan na cewa ba…
  continue reading
 
Bayan daukar lokaci ana kai ruwa rana tsakanin ECOWAS da Nijar, Mali da Burkina Faso, daga kashe kamar yadda watakila wasun ku ke da masaniya an janye takunkuman kasashen. Ana ganin cire takunkuman da aka yiwa kasashen dake karkashin mulkin soji zai dawo da ‘yar alakar da ta rage a tsakaninsu duk da yake wasu na ganin shin alaƙa kamar irin ta da za…
  continue reading
 
Kusan duk abin da ka yi niyyar saya a Najeriya sai ka ji kuɗinsa ya ninka, idan ka tambayi dalili, sai a ce Dala ta tashi. Mene ne abin da ya sa Dala ke wahalar da 'yan Najeriya? Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko gaskiyar alaƙar Dala da harkokin kasuwanci a Najeriya.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
'Ƴan Najeriya sun samu kansu a yanayi na tsadar rayuwa sakamakon cire tallafin man fetur. Wane tallafi 'ƴan Najeriya suka fi bukata a yanzu? Wasu na bayyana tallafin kayan abinci da Gwamnatin Najeriya ke cewa tana bayarwa ba shine abin da ƴan ƙasar ke buƙata ba. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu.…
  continue reading
 
A shekarun baya, idan mutum ya samu aikin albashi har murna ake taya shi, dan ana zaton ya kai tudun mun tsira, amma a ýan shekarun nan, masu daukar albashi na cikin wani hali domin kuwa duk karshen wata wani lokaci na biyan bashin da aka ci a tsakiyar watan, wani lokacin ma sai an ciyo wani bashin a iya biyan wani. Ko kun san akwai wadansu hanyoyi…
  continue reading
 
Wannan rana ce majalisar dinkin duniya ta ware a matsayin ranar harshen uwa ta duniya. Majalisar Dinkin Duniya ta ce kashi 40 cikin 100 na al’ummar duniya ba sa samun ingantaccen ilimi ne saboda rashin amfani da yarukansu na asali. Wasu harsuna na fuskantar barazanar shafewa a duniya saboda iyaye sun daina koyar da ’ya’yansu yadda za su yi magana d…
  continue reading
 
Kusan duk wurin da kaga taron 'yan Najeriya sai kaji suna tattaunawa akan matsalolin da suka yi wa ƙasar ɗaurin minti. Ko waɗanne hanyoyi za a bi domin ceto ƙasar daga mawuyacin halin da ta tsinci kanta? Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe ƙarin bayaniOleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
Lokacin zafi wani yanayi ne da mutane da dama ke bayyanawa a matsayin wanda ke takura musu. Ko kasan akwai waɗansu manyan cututtuka uku da ke yanayin zafi yake haddasawa? Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko cututtukan da kuma hanyoyin kauce musu.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
Tsadar rayuwa sakamakon karyewar darajar Naira da tashin farashin Dala, da kuma cire tallafin man fetur na cigaba da gasawa ýan Najeriya aya a hannu. A tunaninku mene ne zai faru da tattalin arzikin kasar nan idan aka cigaba a haka? Wani dan kasuwa ya bayyana mana hasashensa, kuma mun ji ta bakin wani masanin tattalin arziki. Ku biyo mu sannu a han…
  continue reading
 
Yana da kyau a kowane lokaci mu yi nazarin tsaftar naman da muke ci. Ta iya yiwuwa ba ku taɓa damuwa da sanin yadda ake sarrafa naman dabbobi a mahautu ba. Za ku yi mamakin irin ƙazantar da bincikenmu ya banƙado ana yi da yaɗa cututtukan ga naman da mutane ke siya daga mahautu. Shirin Najeriya a Yau ya maida hankali kan yadda wasu mahauta a birnin …
  continue reading
 
Ranar masoya kan dauki hankali a ranar 14 ga watan Fabreru, inda yawancin masoya ke kure malejin soyayyarsu. Amma akwai masu ganin ba lallai a samu soyayyar gasakiyaa yanzu ba. Sai dai ko kun san yadda aka yi wannan ta samo asali? Albarkacin ranar masoya Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba tasirin wannan rana da salsalar ta.…
  continue reading
 
Ranar 13 ga watan Fabrerun kowace shekara Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar Rediyo ta duniya. Gudummuwar da Rediyo ya kawo ta fi gaban a nanata ga mutanen karkara da na birni. Albarkacin Ranar Rediyo, shirin Najeriya a Yau ya maida hankali kan wasu batutuwa a wannan rana.Oleh Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
  continue reading
 
Faɗin ƙasa da yawan kabilun da ke Najeriya sun sa zaman 'yan ƙasar uwa ɗaya uba ɗaya masu ƙawazucin juna gagara tun samun ƴancin kai. Ko kun san hanyoyin da ya kamata abi domin haɗa kan ƴan ƙasar wuri guda masu so da ƙaunar juna domin ciyar da ƙasar gaba ta hanyar ƙwallon ƙafa? Lura da goyon baya da fatan alkhairin da 'yan Najeriya suka nuna wa taw…
  continue reading
 
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar 'yan Najeriya uku sakamakon firgita da suka yi bayan an baiwa kungiyar kwallon kafar kasar bugun da ga kai sai mai tsaron gida yayin wasan su da takwararta ta Afirika ta Kudu. Mene ne ke sanya zuciya bugawa har ta kai ga ajali ko mummunan jinya? Mun binciko yadda wadannan bayin Allah suka gamu da ajalinsu yayin kal…
  continue reading
 
Loading …

Panduan Rujukan Pantas

Podcast Teratas